ha_tn/jer/33/23.md

253 B

Maganar Yahweh ta zo ga Irmiya, cewa

Ana amfani da wannan karin magana don gabatar da saƙo na musamman daga Allah. AT: "Yahweh ya ba wa Irmiya saƙo. Ya ce," ko "Yahweh ya yi wannan saƙon ga Irmiya:" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)