ha_tn/jer/33/19.md

609 B

Idan zaku iya karya alƙawarina da rana da dare ... alƙawarina da Dauda bawana

Waɗannan kalmomin suna fara bayanin zato wanda ke bayyana halin da ba zai taɓa faruwa ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

Kamar yadda baza a iya ƙirga rundunar sama ba, ko kuma a iya gwada yashin da ke bakin teku, hakanan zan kawo ƙaruwa ga zuriyar Dauda bawana da kuma Lebiyawa da ke bauta a gabana

Ba wanda zai iya ƙidaya taurari a sararin sama, ko yashi a bakin teku, ba wanda zai iya ƙidaya zuriyar Dauda da Lebiyawa waɗanda suke bauta wa Yahweh. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)