ha_tn/jer/33/14.md

430 B

A cikin waɗannan kwanaki da kuma cikin wannan lokaci

Ana maganar lokaci na gaba kamar "Kwanaki suna zuwa." AT: "Nan gaba ... zan yi" ko "Za a sami lokacin ... lokacin da zan yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

gidan Isra'ila ... gidan Yahuda

Kalmar "gida" ishara ce ga dangin da ke zaune a gidan. A wannan yanayin yana nufin mulkin Isra'ila ... Yahuda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)