ha_tn/jer/33/10.md

303 B

wurin da babu mutum balle dabba," a biranen Yahuda da kuma titunan Yerusalem waɗanda suke kufai babu mutum balle dabba, da za a sake ji a ciki

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya kuma suna ƙarfafa cewa Yahuza ta zama kango. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)