ha_tn/jer/33/06.md

566 B

Gama zan maido da kaddarorin Yahuda da Isra'ila; Zan kuma gina su kamar da farko

"Zan sa abubuwa su zama lafiya ga Yahuda da Isra'ila kuma" ko "Zan sa Yahuda da Isra'ila su sake rayuwa da kyau." Duba yadda ake fassara kalmomi masu kama da haka a cikin Irmiya 29:14.

waƙar yabo da girmamawa ga dukkan al'umman duniya

Kalmar "waƙa" ishara ce ta abin da mutane za su rera waƙar game da shi. AT: "wani abu game da shi wanda dukkanin kungiyoyin duniya za su rera waƙoƙin yabo da girmamawa a gare ni, Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)