Wannan yanki ne da ke hade da fadar sarki wanda ke kewaye da gine-gine kuma a ciki suke tsare fursunoni. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Irmiya 32: 2.