ha_tn/jer/32/29.md

517 B

domin su cakune ni

"don in yi fushi ƙwarai"

da ke ta aikata mugunta a gaban idanuna

A nan kamfani "idanu" yana wakiltar abin da Allah yake gani. Mai yiwuwa ma'anar su ne 1) "yin abin da na ɗauka na mugunta" ko 2) "aikata mugunta da sanin ina kallo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

daga ƙuruciyarsu

Mutum saurayi kwatanci ne ga jama'ar Isra'ila da farko ya zama al'umma.AT: "tun suna ƙuruciya" ko "daga lokacin da suka zama al'umma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)