241 B
241 B
Akwai abin da ya gagare ni in yi?
Yahweh yayi amfani da tambaya don jaddada cewa zai iya yin komai. Ana iya fassara wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Babu abin da ya min wuya in yi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)