ha_tn/jer/32/22.md

539 B

ƙasar dake zubo da madara da zuma

"ƙasar da madara da zuma ke gudana." Allah yayi magana game da kasar tana da kyau ga dabbobi da tsirrai kamar su madara da zuma daga wadancan dabbobi da tsirrai suna yawo a cikin kasar. AT: "ƙasar da ke da kyau don kiwon dabbobi da noman amfanin gona" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Amma ba su yi biyayya da muryarka ba

Muryar wani magana ga saƙon da mai magana ke ba shi. AT: "Amma ba su yi biyayya ga abin da kuka ce ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)