ha_tn/jer/32/19.md

1.1 KiB
Raw Permalink Blame History

idanunka a buɗe suke ga dukkan hanyoyin mutane

Bude idanu wata alama ce ta abin da mutum ya gani. Yadda mutum yake rayuwa ana maganarsa kamar yana tafiya akan hanya. AT: "Kun ga duk abin da mutane suke yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kaba kowanne mutum abin da ya cancanci halinsa da ayyukansa

Nau'in suna "gudanarwa" da "ayyuka," waɗanda suke daidai da ma'ana, ana iya fassara su azaman kalmomi. AT: "kuma zai sakawa kowa gwargwadon yadda kyawawan abubuwan da suke aikatawa suke" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Gama ka fito da mutanenka Isra'ila daga ƙasar Masar da alamu da al'ajibai

Wannan yana nufin wani abin da ya faru a dā lokacin da Allah ya yi amfani da ikonsa ya yantar da Israilawa daga bautar ƙasar Masar.

da hannu mai ƙarfi, da ɗagaggen hannu

Kalmomin "hannu mai ƙarfi" alama ce ta ƙarfi, kuma kalmar "ɗaga hannu" ta nuna alama ce ta ƙarfin hannu, don haka jimlolin "hannu mai ƙarfi" da "ɗaga hannu" suka zama rubanya. AT: "ta karfinku mai girma" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])