ha_tn/jer/29/30.md

249 B

wannan furcin Yahweh ne

Yahweh yana magana kansa da sunansa don bayyana tabbacin abin da yake furtawa. AT: "wannan shi ne abin da Yahweh ya bayyana" ko "wannan shi ne abin da ni, Yahweh, na ayyana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)