251 B
251 B
zan kuma saurare ku
Wannan yana nuna cewa Yahweh zai ba su abin da suke so. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
zan kuma maido da kadarorinku
"Zan sake sa abubuwa su sake zama lafiya a gare ku" ko "Zan sa ku sake rayuwa da kyau"