ha_tn/jer/29/06.md

290 B

Ku aurowa 'ya'yanku maza mataye

AT: "Iyaye sukan shirya auren 'ya'yansu"

Ku biɗi salamar birnin

Zaman lafiya na gari abin birgewa ne ga mutanen da ke zaune lafiya. AT: "Kuyi duk abin da za ku iya don mutanen garin su zauna lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)