A cikin watan bakwai
Wannan shi ne wata na bakwai na kalandar Ibraniyanci. Lokaci ne na karshen watan Satumba da
kuma farkon watan Oktoba akan kalandar yamma. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])