ha_tn/jer/28/08.md

331 B

Annabawan da suka wanzu da daɗewa kafin ni da kai

"Annabawan da suka rayu tuntuni kafin ku da ku"

za a sani cewa lallai annabi ne wanda Yahweh ya aiko

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "sa'annan zaku sani cewa shi annabin gaskiya ne kuma Yahweh ya aike shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)