ha_tn/jer/28/03.md

241 B

Muhimmin Bayani:

Hananiya ta ci gaba da magana.

Yehoiyacin

Rubutun Ibraniyanci yana da "Yeconiya," wanda shine bambancin sunan "Yehoyiachin." Yawancin sifofin zamani suna da "Yehoyiachin" don a bayyane cewa ana magana da sarki ɗaya.