ha_tn/jer/27/19.md

160 B

Tekun da mazauninta, da sauran kayayyakin da suka rage a wannan birni

Waɗannan abubuwa ne waɗanda suke cikin haikalin. "Tekun" babban kwano ne da tagulla.