291 B
291 B
bai kuma ba da wuyansa ya yi karkiya da sarkin Babila ba
Kasancewa bawan sarki ana maganarsa azaman dabba a kafaɗun da sarki ya sanya karkiya don ta iya yin aiki mai nauyi. AT: "kuma wanda mutanensa ba da son ransu suke bayin sarki ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)