ha_tn/jer/27/05.md

364 B

ta wurin ƙarfina mai girma da miƙaƙƙen hannuna

Kalmomin "ɗaga hannu" yana nufin babban iko kuma yana ƙarfafa magana ta farko. AT: "ta ikon da nake da shi sosai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

ba da ita ga wanda na ga ya dace a idanuna

Wata ma'ana mai yuwuwa "Ina ba ta duk wanda nake so."