ha_tn/jer/27/01.md

356 B

Ka aika da su ta hannun jakadun sarki

Hannun magani ne na mutum. AT: "Ku sami jakadun waɗannan sarakunan", waɗanda ... Yahuda, ku ɗauke su "(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ka ba su umarni domin iyayengijinsu

An umarci Irmiya ya ba da sarkoki da karkiya ga kowane jakada da saƙo ga kowane sarki game da sarƙoƙin da karkiyar.