ha_tn/jer/26/22.md

781 B

hannun Ahikam

Hannun alama ce ta ƙarfin da hannu ke motsawa. Ahikam ba soja bane, saboda haka yana iya magana da mutane kuma ya canza ra'ayinsu. AT: "Ahikam ... ya iya taimaka wa Irmiya" ko "Ahikam ... ya iya hana mutane cutar Irmiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ahikam ... Shafan

Waɗannan sunayen maza ne (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

saboda haka ba a bada shi ga hannun mutane su kashe ba

Hannun alama ce ta ƙarfin da hannu ke motsawa. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Ahikam bai ba mutane damar ikon kashe Irmiya ba" ko kuma "mutane ba za su iya kashe Irmiya ba saboda Ahikam bai ba su ikon yin hakan ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])