ha_tn/jer/26/13.md

590 B

Saboda haka yanzu fa, sai ku gyara al'amuranku da kuma ayyukanku, ku saurari muryar Yahweh

Muryar na iya fahimtar abin da mutum yake yi, kuma ana iya fassara kalmar iri ɗaya "saurara" ko "yi biyayya." AT: "ku yi biyayya ga Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Ku yi mani abin da kuka ga yayi dai-dai a idanunku

Kalmomin "mai kyau" da "daidai" suna nufin abu ɗaya. Ido wata alama ce ta tunanin mutum. AT: "Ku yi min duk abin da kuke ganin shi ne daidai da abin yi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])