ha_tn/jer/26/04.md

451 B

Idan baku kasa kunne gare ni kun yi biyayya da dokokina da na sa agabanku ba

AT: "Idan bakayi min biyayya da dokar da na baku ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

to zan maida gidan nan kamar Shiloh

Yahweh ya lalata wurin bautar a Shiloh, kuma yana barazanar lalata wannan wurin bautar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

a idanun dukkan al'umman da ke a duniya

"don duk al'umman duniya su ganni nayi hakan"