ha_tn/jer/26/01.md

213 B

Kada ka rage ko wata kalma!

"Kada ka bar komai daga abin da na fada maka!"

nima in janye masifar da nake

Wannan halakar ne da sharaɗi. Idan Yahuda ta tuba, Allah ba zai hallaka ba sai dai ya warkar da su.