ha_tn/jer/25/37.md

475 B

Haka makiyayarsu mai salama za a lalatar da ita

Ana iya sanya wannan cikin tsari mai aiki. AT: "Yahweh zai lalata wuraren kiwo na lumana saboda tsananin fushinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Kamar ɗan zaki, da ya baro maɓuyarsa, gama ƙasarsu zata zama abin ban tsoro

An yi magana game da azabtar da mutanensa cikin tsananin fushinsa kamar Yahweh na zaki wanda ya bar kogonsa don neman ganima. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)