ha_tn/jer/25/34.md

630 B

ka faɗi kamar kyawawan tukwane

Wannan alama ce ta baƙin ciki, baƙin ciki ko damuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Babu mafaka domin makiyaya

Yahweh yana maganar shugabannin Isra'ila kamar dai su makiyaya ne waɗanda ke da alhakin kiyayewa da kulawa da mutane, waɗanda, a bayyane, ana maganarsu kamar su tumaki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gama Yahweh yana lalatar da makiyayarsu

Yahweh yana magana ne game da kasar da shugabanni ke tunanin cewa suna zaune lafiya kamar dai "wuraren kiwo" ne wanda suke kula da tumakin (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)