ha_tn/jer/25/30.md

328 B

Yahweh zai yi ruri daga sammai

Irmiya yayi maganar Yahweh yana ihu da ƙarfi kamar yana ruri kamar zaki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

akan dukkan jiki

Anan kalmar “nama” tana wakiltar mutumtaka. AT: "akan dukkan mutane" ko "akan dukkan mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)