ha_tn/jer/25/27.md

761 B

kada ku tashi kafin in aiko da takobi a tsakanin ku

Anan kalmar "takobi" tana wakiltar yaƙi. AT: "kafin yaƙe-yaƙe da zan jawo faruwa tsakaninku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

birnin da ake kira da sunana

Wannan yana nufin Yerusalem kuma ana iya fassara shi a cikin aiki. AT: "garin da na kira da suna na" ko "Yerusalem, wanda na kira da sunana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ba za ku tsira ba, gama ina kawo takobi gãba da dukkan mazaunan ƙasar

Anan kalmar "takobi" tana wakiltar yaƙi. Yahweh yayi maganar shelar yaƙi da mutane kamar yana kiran takobi a kansu. AT: "Ina shelar yaƙi da duk mazaunan ƙasar" ko "Ina kawo yaƙi da duk mazaunan ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)