ha_tn/jer/25/22.md

373 B

da dukkan waɗanda suke aske gashin gefen kawunansu

Wannan wataƙila yana nufin mutanen da suka yanke gashinsu don girmama allolin arna. Wasu sifofin zamani suna fassara wannan furcin Ibraniyancin a matsayin "duk mutanen da ke zaune a gefen hamada." Duba yadda kuka fassara makamancin wannan jimla a cikin Irmiya 9:26. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)