ha_tn/jer/25/15.md

606 B

Ka ƙarɓi wannan ƙoƙon ruwan inabi na hasalata daga hannuna ka sa dukkan al'umman da na aike ka gun su su sha shi

Kalmar "al'ummai" tana wakiltar mutanen al'ummai. Yahweh yayi magana akan mutanen da suke fuskantar fushinsa kamar zasu sha ruwan inabin da yake cikin ƙoƙon. AT: "sa dukkan mutanen al'ummu ... su sha ruwan inabin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ina su sheƙa da gudu daga takobin da nake aikowa cikinsu

Anan kalmar "takobi" tana wakiltar yaƙi. AT: "saboda yaƙe-yaƙe da nake haifar da faruwa a tsakanin su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)