398 B
398 B
saboda kurakuransu in maishe ta kango marar matuƙa
Za a iya fassara kalmar "lalacewa" azaman sifa. AT: "kufai har abada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
Zan sãka masu bisa ga abin da su ka aikata da kuma ayyukan hannuwansu
Yahweh yayi maganar azabtar da al'umman al'umman saboda abin da sukayi kamar yana biyansu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)