ha_tn/jer/25/07.md

700 B

haka ku ka cakune ni da aikin hannuwanku in cutar da ku

Duba yadda kuka fassara makamancin wannan jimlar a cikin Irmiya 25: 6. Mai yiwuwa ma'anoni ga kalmar "aikin hannuwanku" su ne 1) ishara ce ga gumakan da mutane suka yi da hannayensu. AT: "kun tsokane ni don in cutar da ku saboda gumakan da kuka yi da hannayenku" ko 2) Kalmomin magana ne da ke nuni ga ayyukan mutum, tare da kalmar "hannaye" kasancewa ne synecdoche cewa wakiltar mutumin da ya aikata waɗannan ayyukan. AT: "kun tsokane ni in cutar da ku saboda abubuwan da kuke aikatawa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

don cutar da kai

"saboda haka, zan yi cutar da ku"