ha_tn/jer/24/08.md

545 B

Zan maishe su abin tsoro, abin masifa

Waɗannan kalmomin suna nufin abu ɗaya kuma suna ƙarfafa yadda Yerusalemzai hukunta mutanen Yerusalem. Zasu zama wani abu da zai firgita wasu mutane idan suka ganshi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zan aika da takobi, yunwa, da annoba găba da su

"Zan kashe su da yaki, yunwa da cututtuka"

Zan aika da takobi

Anan “takobi” yana nufin yaƙi ko sojojin abokan gaba. AT: "Zan aika sojojin abokan gaba" ko "Zan aika yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)