ha_tn/jer/24/01.md

373 B

Wannan wahayi ya faru bayan da Nebukadnezza, sarkin Babila

Ana amfani da wannan ɓangaren labarin don bayar da bayanan tarihi don nuna lokacin da abubuwan da suka faru suka faru. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

masu sana'a

mutane masu ƙwarewa wajen gina abubuwa

masu aikin ƙarfe

mutane masu ƙwarewa wajen ƙirƙirar abubuwa da ƙarfe