ha_tn/jer/23/35.md

228 B

kun karkatar da maganganun Allah mai rai,

Don "ɓata" wani abu shine murɗe shi ko gurbata shi. AT: "kun canza saƙon Allah mai rai, Yahweh Mai Runduna, Allahnmu, don faɗi abin da kuke so ya faɗi ba abin da Allah ya ce ba"