ha_tn/jer/23/28.md

461 B

maganata ba kamar wuta ta ke ba? - wannan ne furcin Yahweh - kuma kamar guduma mai farfasa duwatsu gutsu-gutsu?

Yahweh yayi amfani da waɗannan tambayoyin don ya nanata cewa kalmarsa ta fi maganar mutane ƙarfi. Ta wannan hanyar, maganarsa kamar wuta ce ko guduma. AT: "Maganata tana da ƙarfi kamar wuta ... kuma tana da ƙarfi kamar guduma mai farfasa dutse." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])