ha_tn/jer/23/25.md

662 B

Har yaushe za a ci gaba da haka, annabawa masu annabcin ƙarya daga tunaninsu, da kuma annabci daga ruɗun da ke cikin zuciyarsu?

Yahweh ya yi wannan tambayar don ya nanata cewa wannan wani abu ne wanda bai kamata ya ci gaba ba. AT: "Wannan bai kamata ya ci gaba ba, annabawa suna faɗar ƙarya waɗanda su da kansu suka ƙirƙira su." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Su na shirin sa mutanena su manta da sunana ... manta da sunana su ka so sunan Ba'al

Anan kalmar "suna" na nufin cikakkiyar halittar Yahweh. AT: "manta da ni ... manta ni" ko "manta wanene ni ... manta wanene ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)