ha_tn/jer/23/19.md

764 B

guguwa kuma na juyawa ko'ina

Waɗannan jimlolin guda uku duk suna magana ne game da babban hadari wanda ke misaltawa don fushin Yahweh. Ana iya bayyana wannan azaman misali. AT: "Fushin Yahweh yana zuwa kamar guguwa mai ƙarfi, yana fita da fushi da guguwa kamar guguwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Tana zagayawa kewaye da kan mugaye

An yi magana da fushin Yahweh kamar iska mai guguwa da ke kewaye da miyagu. AT: "Yana zuwa kan miyagu kamar guguwar iska" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gama aiwatawa da cika nufin zuciyarsa

Anan “nufin zuciya” na nuni ga abubuwan da Yahweh yake so ya faru. AT: "ya kammala kuma ya cika duk hukuncin da ya shirya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)