441 B
441 B
Sun zurma ku!
"Annabawa sun sa ku gaskata abin da ba gaskiya ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
wahayi daga nasu tunani
Anan "hankula" na nufin tunanin annabawan karya. AT: "wahayin da suka hango" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ba daga bakin Yahweh ba
A nan “bakin” yana nufin abin da Yahweh ya ce. AT: "ba abin da Yahweh ya ce ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)