584 B
584 B
Su na ƙarfafa hannun miyagu
Anan “hannaye” na nufin mutum duka. AT: "Suna ƙarfafa waɗanda suke aikata mugunta" ko "Suna ƙarfafa mutanen da suke aikata mugunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
ba wanda yake juyowa daga muguntarsa
Wannan na iya zama yanayi mai kyau. AT: "kowa yana ci gaba da zunubinsa"
Dukkan su sun zama kamar Sodom a gareni
Sadom da Gomora biranen mugaye ne ƙwarai har Allah ya hallaka su da wuta daga sama. AT: "Dukansu sun zama mugaye kamar Sodom ... sun zama kamar Gomora" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)