ha_tn/jer/23/11.md

800 B

firstocin dukka biyu sun ƙazamtu

Annabawa da firistoci sun ƙazantu da zunubi kamar yadda ruwa zai iya ƙazantar da ƙazanta. AT: "annabawa da firistoci masu zunubi ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tafarkinsu zai zama kamar wuri mai santsi cikin duhu

Ana magana game da haɗarin ayyukansu kamar suna gab da faɗuwa daga zamewar gefen dutsen a cikin duhu kuma suka ji wa kansu rauni. AT: "akwai abubuwan da suke da rikitarwa da haɗari, kamar tafiya a kan wani wuri mai santsi a cikin duhu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

a shekarar da zan hukunta su

Yahweh yana magana game da masifa a matsayin abokin gaba wanda zai aiko don ya faɗa wa firistoci da annabawan ƙarya. AT: "Zan sanya musu masifa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)