ha_tn/jer/23/09.md

589 B

zuciyata ta karai

Wannan karin magana yana nufin zurfin baƙin ciki. AT: "Ina bakin ciki ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dukkan ƙasusuwana su na kaɗuwa

Anan rawar jiki tana tattare da tsoro. AT: "Ina tsoro ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na zama kamar bugaggen mutum, kamar mutumin da ruwan inabi ya rinjaye shi

Mutanen da suka bugu ba sa iya kame kansu. Hakanan, Irmiya ya rasa ikon kansa saboda tsoron azabar Yahweh. AT: "Ni kamar mashayi ne; Ba zan iya kame kaina ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)