ha_tn/jer/23/07.md

160 B
Raw Permalink Blame History

daga ƙasar arewa da dukkan ƙasar da aka kora su

Wannan yana nufin yadda aka kama kabilun Israila goma na arewa kuma suka bazu tsakanin ƙasashe kewaye.