ha_tn/jer/23/03.md

791 B
Raw Permalink Blame History

dawo da su wurin kiwo

Yahweh yana nufin ƙasar Israila kamar makiyaya ce mai kyau ga mutanensa. Wannan kyakkyawar makiyayar itace matattara don tanadin bukatun su. AT: "zuwa makiyaya mai kyau" ko "zuwa inda za a biya duk bukatunsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

za su hayayyafa su kuma ƙaru

Kalmar "karuwa" ta bayyana yadda zasu "bada 'ya'ya." AT: "za su ƙaru sosai a lamba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

domin kada su ƙara tsorata ko su zama karyayyu

Kalmomin "a ragargaje" yana nufin cewa wani ya sa su jin tsoro kuma ma'anarsu ɗaya ce da "tsoro." Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "babu wanda zai sake tsoratar da su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])