ha_tn/jer/23/01.md

543 B
Raw Permalink Blame History

makiyayan da ke lalatarwa suke kuma warwatsar da tumakin makiyayata

A cikin ayoyi na 1-4, Yahweh yana nufin Israila a matsayin makiyayarsa, Israilawa kamar tumakinsa, da shugabannin Israilawa a matsayin makiyaya. Makiyaya suna da aikin kiyaye tumakin, amma shugabannin ba sa yin haka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kun warwatsar da garkena kun kore su nesa

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. Na biyu yana karfafa tunani a farkon. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)