481 B
481 B
ko da kai, Yehoiyacin ɗan Yehoiyakim, sarkin Yahuda
Yahweh yayi magana da Yekoniya kamar zai yiwu ya zama zoben hannun Yahweh. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
Gama na bashe ka a hannun masu neman ranka da kuma hannun waɗanda ka ke jin tsoro a gabansu
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Na sanya wa waɗanda suke neman ranku damar su kama ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)