ha_tn/jer/22/22.md

990 B

Iska za ta kora dukkan makiyayanku

Wannan kalma ce "" Yahweh yayi amfani da ra'ayin "makiyayi" ta hanyoyi biyu daban-daban. A nan "makiyaya" kwatanci ne ga shugabannin Yerusalem, kuma iska "tana jagorantar" su. Iskar tana wakiltar Yahweh. AT: " Zan tafi da shugabanninku kamar dai iska ta kwashe su "(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ku da ku ke shaƙatawa cikin ginin itatuwan sida

Yahweh yana magana akan fadar masarauta kamar "Lebanon" da "gine-ginen itacen al'ul" saboda an gina ta da itacen al'ul mai yawa. AT: "Ku da ke zaune a fādar da aka yi da itacen al'ul na Lebanon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

za ku zama abin tausayi sa'ad da azabar naƙuda ta afko maku, azaba kamar ta mace mai naƙudar haifuwa

Zafin da sarki zai ji idan makiyansa suka kayar da shi zai yi zafi sosai kamar zafin da mace take ji yayin haihuwa. AT: "lokacin da kuka ji zafi kamar na zafin mace a yayin haihuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)