375 B
375 B
Tsaunin Abarim
Wani tsauni wanda yake kudu maso gabashin Yerusalem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Na yi maku magana sa'ad da ku ke zaune lafiya
"Na yi magana da kai lokacin da kake lafiya"
gama ba ku saurari muryata ba
Sauraro sunan meton ne na yin biyayya. AT: "ba ku yi biyayya da ni ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)