ha_tn/jer/22/17.md

480 B

muguwar ribarka

Wannan neman kuɗi ne ta hanyar yaudara ko kuma ta amfani da hanyoyin da ba su dace ba.

da murƙushe waɗansu

"yin rikici da wasu don neman kudi"

Za a binne shi kamar yadda ake binne jaki, a janye shi

An yi maganar jana'izar Yehoyakim daidai da yadda mutane suke binne jaki. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Za su binne gawarsa kamar yadda za su binne mushen jaki; za su ja shi su jefa shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)