ha_tn/jer/22/08.md

551 B

Sa'an nan al'ummai da yawa za su shige ta wannan birni

Anan "al'ummomi" na nufin mutane daga waɗannan al'ummomin da suka wuce. AT: "Sannan mutane da yawa daga al'ummomi daban-daban za su wuce ta wannan birin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suka russuna wa waɗansu alloli suka yi masu sujada

Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya. Jimlar "sunkuyar da kai ƙasa" tana bayyana matsayin da mutane suke amfani da shi wajen bauta. AT: "sun bauta wa wasu alloli" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)